iqna

IQNA

IQNA - A bisa yadda aka tattaro surorin kur’ani a cikin koyarwar Manzon Allah (SAW) Suratul Juma na daya daga cikin mambobi bakwai na tsarin “Musbihat” wanda ya hada da surori 17, 57, 59, 61, 62, 64, da 87. Babban jigon dukkan surorin da ke cikin wannan tarin shi ne matsayin Manzon Allah (SAW) a matsayin hatimin Annabawa da kuma falalar Alkur'ani mai girma a matsayin hatimin littafai.
Lambar Labari: 3492640    Ranar Watsawa : 2025/01/28

Tehran (IQNA) Sheikh Ahmad Al-Tayyib babban malamin cibiyar ilimi mafi girma ta Ahlu Sunnah a duniya ya ce; bikin maulidin Manzon Allah (SAW) shi ne mafi girma a cikin dukkanin bukukuwa da suke dauke da kamala ta dan adam.
Lambar Labari: 3486440    Ranar Watsawa : 2021/10/18